
Rahotanni sun karade kafafen sada zumunta inda ake ta jawo da wani Bidiyo biki da aka ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon da wani a ciki.
Rahotannin na cewa Hadizar ta yi aurene.
Wasu rahotannin sun bayyana cewa, dan uwantane ya wallafa Bidiyon bikin a shafinsa na sada zumunta.
Saidai har zuwa yanzu Hadizar bata ce Uffan ba.