Wednesday, October 14
Shadow

Rahotanni na cewa, Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi aure

Rahotanni sun karade kafafen sada zumunta inda ake ta jawo da wani Bidiyo biki da aka ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon da wani a ciki.

Rahotannin na cewa Hadizar ta yi aurene.

Wasu rahotannin sun bayyana cewa, dan uwantane ya wallafa Bidiyon bikin a shafinsa na sada zumunta.

Saidai har zuwa yanzu Hadizar bata ce Uffan ba.

Karanta Wannan  Ya kamata Amaechi da Atiku su hakura da tsayawa takarar shugaban kasa a ADC su barwa matasa>>Inji Hakeem Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *