Saturday, October 17
Shadow

Ko Korara Rarara yayi ba inda zani>>Inji Musa Mai Sana’a

Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a yace shi fa basi da zuciya akan Rarara

Yace tun da ya fara samun gata a wajan Rarara ko ‘yan uwansa ya daina kulawa.

Yace kuma ko da Rarara zai koreshi, ba zai tafiba.

Ya bayyana hakane a yayin da aka gansu a cikin jirgin sama wanda bana haya ba, watau Private Jet.

Akwai Abale, Tijjani Asase, Jamila Nagudu, da Rarara da matarsa, Aishatulhumaira da sauransu.

@rararaaide

Mai Girma Shugaban Ƙungiyar Triple R Kannywood, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ya jagoranci wasu daga cikin mambobin kwamitin gudanarwa (EXCO) na ƙungiyar zuwa birnin tarayya Abuja. Hidimar APC ba dare ba rana! 💪🔥 @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah

♬ original sound – triple_r_kannywood
@rararaaide

Wakilin Malam Amanar Oga 😅😅 @Dauda Kahutu Rarara @Aishatulhumairah @AL-HIKIMAH

♬ original sound – Mubarak Dabai
Karanta Wannan  Dattijon Arziki, Sheikh Dahiru Bauchi Ya Cika Shekara 101 A Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *