Saturday, October 17
Shadow

Me yasa kuke yaudarata, dan nace banda aure, sai ku yi ta yaudarata? Inji A’isha Muhammad

Wannan wata ce data ce bata da aure dake Garin Kano.

Tace mutane suna kiranta sai magana ta nuna sai su daina kiranta.

Tace takan bi har ta kira mutum amma sai yace ta jira zata jishi amma shiru babu magana.

Tace musamman ma mutanen Garin Kaduna, sai karyar Turanci basu da ko sisi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An wayi gari da Koke-koken cewa Opay sun kwashewa mutane Kudade

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *