Friday, November 27
Shadow

Ko Korara Rarara yayi ba inda zani>>Inji Musa Mai Sana’a

Tauraron fina-finan Hausa, Musa Mai Sana’a yace shi fa basi da zuciya akan Rarara

Yace tun da ya fara samun gata a wajan Rarara ko ‘yan uwansa ya daina kulawa.

Yace kuma ko da Rarara zai koreshi, ba zai tafiba.

Ya bayyana hakane a yayin da aka gansu a cikin jirgin sama wanda bana haya ba, watau Private Jet.

Akwai Abale, Tijjani Asase, Jamila Nagudu, da Rarara da matarsa, Aishatulhumaira da sauransu.

Karanta Wannan  Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya Tafi kasar Gabon dan wakiltar Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *