Tuesday, November 3
Shadow

Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi kenan take nuna sabuwar Motarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Khadija MaiNumfashi ta nuna sabuwar motarta inda aka ganta tare da kaninta suna murna a kusa da motar.

An kuma ga ta Rungumi kanin nata wanda hakan ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar Tsohon Shugaban kasa, Hajiya A'isha Buhari na shakatawa a kasar Spain

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *