Thursday, October 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar Tsohon Shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari na shakatawa a kasar Spain

Bidiyon matar tsohon shugaban kasa, Hajiya A’isha Buhari na shakatawa a kasar Spain ya dauki hankula.

An ganta da kananan kaya suna shan Iska.

A Bidiyon an nuna sauran manyan ‘yan siyasar Najeriya irin su dan shugaban kasa, Seyi Tinubu da matarsa, Da sanata Dino Melaye da sauransu wanda suma suka je wannan waje dan shakatawa.

Bidiyon ya jawo zazzafar Muhawara a tsakanin ‘yan Najeriya.

Karanta Wannan  Kalli bidiyon yanda Sheikh Pantami ya fashe da kuka saboda shaukin son Annabi(SAW) yayin da yake wa'azi, lamarin ya jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *