
Wannan wata matace da aka kama a jihar Ondo tana sayar da Ganda, watau komo amma tana hadawa da K@ashin mutane
An kamata aka kaita Kotu ana tsaka da shari’a ta yanke jiki ta fadi kasa sumammiya.
Da yawa dai sun yi zargin cewa, Tana sihirine da K@shin mutane da aka ganta dashi.