Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Dubban mutanen da suka fito tarbar Atiku a Jihar Sokoto

Wannan jama’a ne a jihar Sokoto da suka fito suke tarbar Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar.

A yaune dai Atiku Abubakar zai kaddamar da yakin neman zabensa a jihar ta Sokoto.

Jiga-jigan jam’iyyar da damane suka je jihar dan tarbar Atiku.

Karanta Wannan  2027: Idan Tinubu ya bani takarar mataimakin shugaban ƙasa da gudu zan karɓa - Barau Jibrin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *