Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Aka kama wata me sayar da abinci dake saka k@shin Mutane a cikin abincin nata

Wannan wata matace da aka kama a jihar Ondo tana sayar da Ganda, watau komo amma tana hadawa da K@ashin mutane

An kamata aka kaita Kotu ana tsaka da shari’a ta yanke jiki ta fadi kasa sumammiya.

Da yawa dai sun yi zargin cewa, Tana sihirine da K@shin mutane da aka ganta dashi.

Karanta Wannan  Ina Son In Sanar Al'ummar Jihar Katsina Da Ku Cewar "Shugaban Kasa Bola Tinubu Zai Zo Jihar Katsina Kuma Ya Kwana, Wanda Bai Taɓa Yi Ba A Cikin Jihohin Najeriya, Bayan Mahaifarsa Jihar Legas, Domin Taya Mu Murna Da Kuma Ƙaddamar Da Ayyuka. Ina Kira Ga Al'ummar Jihar Katsina Su Fito Tarbar Shugaban Kasa".

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *