Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu ke murna bayan rasuwar Mahaifinsu saboda ya bar musu dukiya

Wannan wasu matasa ne ke murna da rasuwar mahaifinsu.

An ji daya na cewa an bashi Jarin Naira Miliyan 2.

Dayar kuma tace an sai mata wayar iphone.

Kowa dai na fadar abinda ya samu.

Karanta Wannan  Kanone Asalin Dangote da BUA ba Lagos ba: Sarkin Kano Muhammad Sanusi II yawa mataimakin shugaban kasa, Martani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *