Shahararren matashin dan kasuwar gidaje a Abuja, Saleem Goje ya hau motar haya inda yace ya dade bai hau ba.
Bayan sauka daga motar, ya baiwa me motar Kyautar Naira dubu hamsin inda aka ganshi yana ta murna.