Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Saleem Goje ya baiwa me motar haya kyautar Naira Dubu Hamsin

Shahararren matashin dan kasuwar gidaje a Abuja, Saleem Goje ya hau motar haya inda yace ya dade bai hau ba.

Bayan sauka daga motar, ya baiwa me motar Kyautar Naira dubu hamsin inda aka ganshi yana ta murna.

Karanta Wannan  Ji abinda Mataimakin Gwamnan Kano, Comrade Aminu Abdussalam Gwarzo yayi kan komawar Abba Kabir Yusuf APC da ya jawo masa yabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *