Friday, November 6
Shadow

Bana ajiye Azumi ko daina Sallah idan ina Jinin Al’ada>>Inji Billy

Tauraruwar Tiktok Me suna Bilkisu wadda aka fi sani da Billy Ta bayyana cewa, Bata ajiye Azumi kuma bata daina Sallah dan tana Al’ada.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta na sada zumunta inda tace ko mahaifintane yace ta daina sallah ko ta daina Azumi idan tana Al’ada muddin ba Qur’ani ya karanto mata ba, ba zata saurareshi ba.

Billy dai daya daga cikin daliban Malamin dake sukar Hadisai ce watau Masussuka.

Karanta Wannan  Tabbas na bayar umarnin a ciro min kàn Wike sannan a kàshè Tinubu inda har nasa ladar Naira Miliyan 100 ga wanda yayi hakan>>Nnamdi Kanu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *