Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk wanda yace sai an yi Sunnah da Tauhidi za’a samu zaman Lafiya dan Ta @adda ne>>Inji Sheikh Nura Khalid

Malamin Addinin Islama Sheikh Nura Khakid ya bayyana cewa, duk wanda yace sai an yi Sunnah da Tauhidi za’a samu zaman Lafiya to dan ta @adda ne.

Malam ya bayyana hakane a wani karatunsa da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta.

Malamin yace kyawawaj halaye da dabi’u sune ke kawo zaman Lafiya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata mata ta yi korafin mijinta baya barinta ta huta tun bayan da suka yi aure yana yawa nemanta da jima'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *