Saturday, November 7
Shadow

Rawar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Sanata Adams Oshiomhole suka yi ta dauki hankula

Rawar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Sanata Adams Oshiomhole suka yi a wajan yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta dauki Hankula.

A jiya, Juma’a ne dai Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da tawagarsa suka je jihar Akwa-Ibom inda suka yi yakin neman zabe.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanzu ke Rashida Mai Sa'a da kika kawo Makullin Kulle Zarmalulun mazajen aure, Ya kike so wadanda basu da aure irina su yi>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *