A wajan yakin neman zaben da ya je jihar Akwa-Ibom, An ga Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yayi Tuntube ya kusa faduwa kasa.
Saidai Cikin Hanzari, Hadimansa, suka rirrikeshi basu bari ya kai ga faduwar ba.