
Rawar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da Sanata Adams Oshiomhole suka yi a wajan yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta dauki Hankula.
A jiya, Juma’a ne dai Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da tawagarsa suka je jihar Akwa-Ibom inda suka yi yakin neman zabe.