Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un, wannan wata baiwar Allah ce da ta rigamu gidan gaskiya yayin da taje tsaka da rawa.
Da alama tana rawar ne a wajan Biki inda kawai aka ga ta yanke jiki ta fadi.