Wednesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ale rabawa mutanen da suka je wajan yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Kudi a jihar Kebbi

Nan yanda akw rabawa mutane kudi ne bayan kammala taron yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a jihar Kebbi.

An ji ana kiran sunan mutane ana basu kudadensu a hannunsu.

Karanta Wannan  Idan da gaske kake game da daina Shigo da abubuwa daga kasashen waje a rika Amfani da wanda aka yi a Najeriya, ka ajiye motocin Alfarma da kake hawa ka koma Amfani da motocin Innoson da ake kerawa a jihar Anambra>>Atiku ya gayawa Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *