Thursday, November 19
Shadow

Kuma Dai: An sake yin musayar Yawu tsakanin Sanata Natasha Akpoti da Sanata Godswill Akpabio

Rahotanni sun bayyana cewa, an sake yin sa’insa tsakanin Sanata Natasha Akpoti da Sanata Godswill Akpabio.

An ga Sanata Natasha Akpoti ta je gaban Sanata Godswill Akpabio suna magana inda mataimakin Akpabio, Sanata Barau Jibrin ya shiga tsakani.

A baya dai, Sanata Godswill Akpabio da Sanata Natasha Akpoti sun yi takaddama bayan ta zargeshi da rashin yi mata Adalci

Karanta Wannan  Hotuna: Kalli Yanda mata ke neman maza suna biyansu suna lalata dasu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *