Thursday, November 19
Shadow

Haramun ne ka sakawa kunnenka daya Earpieces baka sakawa dayan ba>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Malamin Addinin Islama, Sheikh Lawal Triumph ya bayyana cewa, Haramun ne mutum ya sakawa kunnensa daya Earpiece bai sakawa dayan ba.

Yace mutum baiwa kansa adalci ba idan yayi hakan.

Karanta Wannan  Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua ya fice daga jam'iyyar APC zuwa ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *