Friday, November 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani matashi da ya Zhaghi Gwamnan Nasarawa a shafinsa na sada zumunta, Bayan an kamoshi yana ta kuka yana rokon ya yafe masa

Wannan wani matashi ne da ya zhaghi gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule a shafinsa na sada zumunta.

Saidai bayan da aka kamosa, ya duka kasa yana ta rokon Gwamnan ya yafe masa, hadda kuka.

Karanta Wannan  'Yan Bìndìga sun yi garkuwa da wannan 'yar Bautar kasar inda suke neman a biya Miliyan 20 kudin Fansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *