Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, Tauraron mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara ya sha da kyar a hannun matasa mafusata
An ga yanda Rarara mutane ke ta kai masa damka, har wasu sojoji suka so kai masa dauki amma abu ya faskara.