Friday, November 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda akawa Rarara a babban masallacin Abuja

Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, Tauraron mawakin siyasa Dauda Kahutu Rarara ya sha da kyar a hannun matasa mafusata

An ga yanda Rarara mutane ke ta kai masa damka, har wasu sojoji suka so kai masa dauki amma abu ya faskara.

Karanta Wannan  Kungiyar Tuntuba ta Arewa, ACF tace a yiwa Tshàgyèràn Dhàjì irin Afuwar da akawa Tshàgyèràn Neja Delta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *