
Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah ta bayyana sabuwar motar da karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya bata dan tawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu yakin neman zabe.
An ga Mansurah tare da Hajiya Tubules da sauran abokan tafiyarta suna nuna motar suna murna.
Binciken Hutudole ya gano cewa, ana sayar da motar har sama da Naira Miliyan 50.