Saturday, November 21
Shadow

Rarara Ya wallafa Bidiyon halin da yake ciki bayan abinda aka masa a masallacin Abuja

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara da Bidiyo suka watsu a kafafen sadarwa cewa an masa na jaki a masallacin Abuja.

Ya wallafa Bidiyon dake nuna cewa yana cikin annashuwa kuma babu abinda ke damunsa.

Ya wallafa Bidiyon ne ta hannun matarsa, A’ishatulhumaira inda aka ga suna shafa hannun Juna.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ibrahim Nura Khalid yanawa mahaifinsa, Sheikh Nura Khalid Hidima

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *