Saturday, November 21
Shadow

Rahotanni sun bayyana cewa, Dan Bello ya sayi Macijin Naira Miliyan 10

Biyo bayan fallasar da aka masa cewa, Tinubu da APC yakewa aiki, Bidiyo ya bayyana inda aka ga Dan Bello ya sayi Macijin Naira Miliyan 10.

Hakan yasa wasu ke zargin cewa tunda Gwamnati ce ke daukar nauyinsa ai dole ya rika Almubazzaranci da kudi haka.

Dan Bello ya kuma sakawa macijin nasa sunan Lilin Baba.

Karanta Wannan  Subhanallahi kalli Bidiyo: Duk da kkashe na farko da aka yi, an kara samun wasu sun yi bikin kona Qur'ani a kasar Ingila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *