Dan kwallon kafa na kungiyar Alnasr, Sadio Mane ya dauki hankula saboda karatun Qur’anin da yayi a yayin da yake wuce ‘yan Jarida.
An jishi yana karanta Al Malu Wal Banuna Zinatul Hayatudduniya.
Hakan yasa akai ta jinjina masa.