Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin wani dan siyasa na raba Naira 200 a jihar Kebbi ya dauki hankula

Wannan wani dan siyasa ne da aka gani yana rabon Naira 200 a jihar Kebbi.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu ke cewa, me Naira 200 zatawa mutane a wannan zamanin?

Karanta Wannan  Bana munafurci a siyasa>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *