Hadarin Motar da ya rutsa da Tauraron fina-finan Hausa, Yakubu Muhammad kenan inda ya wallafa Bidiyon a shafinsa na sada zumunta.
An ga yanda gaban motar tasa ya lalacebinda yake cewa, in banda ciwon da ya ji a hannu babu abinda ya sameshi.