Rahotanni da muke samu daga jihar Filato na cewa kura ta kubuce daga gidan namun daji wanda aka fi sani da Zoo.
Zuwa yanzu dai babu cikakken bayani akan ko an kama kurar ko ba’a kamata ba ko ta jiwa wani rauni ko kiwa a’a.
Zamu sanar daku halin da ake ciki da zarar mun samu karin bayani.