Saturday, December 13
Shadow

YANZU-YANZU: Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya Ta Sanar Da Haŕamťa Źañģa-Źànģar Da Ake Shirin Yi Kan Tsadar Rayuwa

YANZU-YANZU: Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya Ta Sanar Da Haŕamťa Źañģa-Źànģar Da Ake Shirin Yi Kan Tsadar Rayuwa.

Shugaban ‘yan sandan na kasa, Kayode Egbetokun ne ya bayyana hakan, a yayin wata ganawar da ya yi da wasu jami’ansa.

Me za ku ce?

Karanta Wannan  Tun yanzu?Kalli Bidiyon yanda Rarara yawa A'isha Humaira wulakanci a bainar jama'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *