RANAR HAUSA: Dole Mu Tuna Da Marigayi Sheik Abubakar Mahmoud Gumi A Wannan Rana, Domin Shine Mutum Na Farko A Duniya Da Ya Soma Fassara Alqur’ani Da Harshen Hausa, Kuma Aka Buga Shi Bisa Yardar Majalisar Addinin Mùšùĺncì Ta Duniya Dake Saudiyya
Allah Yangafartawa Malam, da mu baki ɗaya.
Daga Abubakar Shehu Dokoki