Tuesday, February 3
Shadow

Tinubu Mutum Ne Mai Tausayin Bai Ji Daɗin Halin Da Aka Shiga Kan Tsadar Man Fetur Ba – Cewar Fadar Shugaban Kasa

Tinubu Mutum Ne Mai Tausayin Bai Ji Daɗin Halin Da Aka Shiga Kan Tsadar Man Fetur Ba – Cewar Fadar Shugaban Kasa.

Fadar shugaban ƙasar ta ƙara da cewar, Shugaba Tinubu yana tausayin ‘yan Najeriya, daga China ya umarci a wadata ƙasa da man fetur don samawa talaka sauƙin nemansa

Me zaku cev?

Karanta Wannan  PDP na gudanar da manyan taruka biyu da nufin samo hanyar gudanar da taronta na NEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *