Ƴáɲ Biɲdiĝa Na Cigaba Da Rąɲtayawa A Na Káre Daga Maboyar Su Tun Bayaɲ Zuwaɲ Ministan Tsaro Jihar Sokoto Bisa Umarnin Shugaban Kasa Tinubu
Biyo bayan amsa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ƙaramin ministan tsaro Bello Matawalle yayi ya tare Jihar Sokoto tare da shugabannin rundunonin tsaro, ƴan bíɲdíĝá suna cigaba da ɗanɗana kuɗarsu a hannun Sojoji Nâjeriya.
A rahotannin da suke fitowa na nuna cewa, ƴan biɲdíĝâr masu tarin yawa suna cigaba da rantayawa a na kare suna haurawa ƙasashe maƙota domin nemaɲ tsira da rayúwársu.
Wane fata zaku yiwa sojojin Nąjeriya?