Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II Ya Kai Ziyarar Ta’aziyyar Rasuwar Hajiya Dada ‘Yar’Adua.
Mai Martaba Sarkin Katsina Alhaji Abdulmumini Kabir Usman CFR, Ya Karbi baƙuncin Sarkin Kano Alhaji Dr. Muhammad Sanusi ll CON a Fadar sa da ke Kofar Soro a Katsina.
Daga Comr Nura Siniya