Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan takarar gwamnan jihar Edo yana cewa zasu samarwa jihar matsalar tsaro

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Edo, Monday Okpebholo yayi subul da baka inda yace zasu kawowa jihar matsalar tsaro.

Ya bayyana hakane a yayin yakin neman zabe.

Saidai duk da cewa bisa kuskurene yayi wannan magana, lamarin ya jawo cece-kuce musamman a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  An Nad'a Matashi Dan Shekara 25 Sarki A Jihar Jigawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *