Friday, December 5
Shadow

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar canza taken Najeriya

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan dokar canza taken Najeriya.

Wannan yana nufin daga yanzu za a daina National Anthem na “Arise O Compatriots” za a koma yin tsohon National Anthem da aka yi zamanin turawa “Nigeria, We hail thee”.

Shin kuna marana da wannan mataki da shugaba Tinubu ya dauka ?

Karanta Wannan  Hoto:Kasar Ingila ta Haramtawa babban malamin kasar Kuwai, Sheikh Othman al-Khamees shiga kasarta saboda yace Luwadi Haramunne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *