Saturday, July 20
Shadow

Bidiyo: Yanda wannan matar ke lika hotunan budurwar mijinta akan titi ya dauki hankula

Wannan matar ta rika bi titi tana lika hotunan wata budurwa data ce ta mata kwacen miji.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula kuma ya watsu a shafukan sada zumunta:

Karanta Wannan  A shekarar 2023, na shirya mulkin Najeriya yanda ya kamata amma Tinubu bai shirya ba>>Atiku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *