Saturday, December 13
Shadow

Obasanjo,Abdulsalam, da Ali Gusau da IBB sun yi zama na musamman kan halin da Najeriya ke ciki

Tsaffin shuwagabannin kasa,Olusegun Obasanjo,Janar Ibrahim Badamasi Babangida, Abdulsalam Abubakar da Janar Ali Gusau sun yi zama na musamman a kan halin da Najeriya ke ciki.

Sun yi zamanne a gidan tsohon shugaban kasa, IBB dake Minna.

Wata majiya ta bayyana cewa, Rahotannin sun nuna an yi zamanne kan matsalar da Najeriya ke ciki musamman halin matsin tattalin arziki.

Karanta Wannan  Hukumar Customs ta samarwa da Gwamnati kudin shiga Naira Tiriliyan 6.105 a shekarar 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *