Monday, December 16
Shadow

Hotuna:Kalli yanda wata mahaukaciya ta haihu a bainar jama’a a jihar Naija

Wata mahaukaciya ta haihu a bainar jama’a a Suleja dake jihar Naija.

Lamarin ya farune a yau, Ranar Laraba.

Ta haihune a kusa da titi inda mutane 2 suka taimaka mata wajan haihuwar.

Ta haifi jaririya mace wadda daga baya aka kaita Asibitin Suleja.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Yanda 'yan B0k0 Hqrqm suka yanka mutane 7 a Bassa da Erena dake jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *