Friday, June 26
Shadow

Hotuna: Matashi Ya Raba Litattafai Gudu Dubu Goma Kyauta Ga Dalibai Domin Taya Gwamna Abba Murna Cika Shekara Guda Akan Mulki

Matashi Ya Raba Litattafai Gudu Dubu Goma Kyauta Ga Dalibai Domin Taya Gwamna Abba Murna Cika Shekara Guda Akan Mulki

Shugaban Gidauniyar Sharu Sarakin Kwankwasiyya free computer training, Hon. Sharu Saraki ya rabawa dalibai littafin kimanin dubu goma domin taya Mai girma Gwamnan Kano Eng. Abba Kabir Yusuf murnar cika shekara daya akan mulki.

Sannan kuma gidauniyar ta sake daukar nauyin dalibai mata ilimin kwamfuta kyauta a gidaunyar dake kan titin Airport road kusa da gidan man Danmarna kwanar kotun No-Man’s-land.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Naga wasu matsiyatan malamai wai sunawa Trump Alqunut kar ya kawo Khari, To babu inda wannan Al-Qunut din zata je saboda malaman Karnukan Farautar 'yan Siyasa ne>>Inji Adam Ashaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *