Bayan Bidiyon farko da ya nuna Jarumar Tiktok Hafsat Lawancy tsirara tana wasa da kanta, Wani Bidiyon nata ya sake fita.
A wannan karin shima bidiyo ne na nuna tsiraici amma baikai na farkon muni ba saboda tana sanye da kaya.
Saidai duk da haka abin ya dauki hankula inda akai ta Allah wadai.
Tuni dai hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama Hafsat tare da wasu ‘yan mata kan lamarin.
Shugaban Hukumar Hisbah na Kano. Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya tabbatar da kamun na Hafsat.