Wata kungiya dake ikirarin ta matane masu tsafta wanda basu san Namiji ba wanda ake kira da Virgin a turance tace ta binciki Hafsat Baby ko Hafsat Lawancy wadda Bidiyonta tsirara ya bayyana.
Kungiyar tace ta gano Hafsat bata san Namiji ba, Virgin ce.
Kungiyar ta kuma ce tuni ta baiwa Hafsat shahada dake nuna cewa ita virgin ce bata san Namiji ba.