A yayin da ake ci gaba da mamakin Bidiyon Hafsat Lawancy tsirara wanda ke ta yawo a shafukan sada zumunta, karin Bidiyo yinta wanda take tsirara-tsirara na kara bayyana.
A jiya dai an ga Karin wani Bidiyo da take irin rawar da ta yi a Bidiyon tsiraicin amma a wannan karin tana sanye da riga wadda ta rufe tsiraicinta kadan.
Hakanan a yau ma wani sabon bidiyon Hafsat dinne ya sake bayyana inda aka ganta sanye da wata riga irin ta turawa tana dai juya mazaunanta.
Tuni dai hukumar Hisbah dake Kano ta kama Hafsat.