Wasu matasa da aka kama da zargin Luwadi an jasu a tsakiyar titi aka kunyatar dasu.
Bidiyon faruwar lamarin ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda aka gansu ana dukansu.
Lamarin dai ya jawo cece-kuce inda wasu dake kare lamarin luwadi da Madigo suke kukan cewa bai kamata a dakesu ba.