Wata mata da bata haihuwa ta kona diyar bishiyarta da wuta saboda ta ci abinci ba da izini ba.
Lamarin ya farune a jihar Imo.
Mahaifiyar yarinyar dai ta mutu inda take hannun kishiyar mahaifiyarta.
Tuni dai aka samu wasu mutanen arziki suka ceto yarinyar daga hannun matar.