Wednesday, January 22
Shadow

Gwamnati ta sake kara farashin man fetur zuwa Naira 1070 akan kowace lita

Rahotannin dauke samu na cewa Kamfanin man fetur na kasa ya kara farashin man fetur zuwa Naira 1070 akan kowace lita.

Hakan ya tabbatane bayan da shafin hutudole ya samu bayanai daga wakilin gidan man NNPCL da ya tabbatar mana da cewa an yi karin.

Tuni dai masu motoci suka fara rige-rigen cika motocinsu da man dan kaucewa karin.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Wasu daga cikin yaran da gwamnatin tarayya ta kama take zargi da yunkurin kifar da gwamnatin Tinubu sun bace an rasa inda suka shiga

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *