June 16, 2025 by Bashir Ahmed Tauraruwar Fina-finan Hausa, Fati Washa ta sakarwa masoyanta kayatattun hotuna a shafinta na Instagram. Karanta Wannan Kalli Bidiyo Da Duminsa: Abinda ya faru yayin da Peter Obi ya je yiwa 'ya'yan Buhari gaisuwa ya dauki hankula sosai, Masoyan Peter Obin sai magana suke